Namenj - Bakin Kogi Lyrics

Lyrics Bakin Kogi - Namenj



Namenj
Ohh, wa ahh
Big bass
Ki sa mini a baki
Na sa miki a baki
Alawa da alkaki
Mushana a bakin kogi
Ki sa mini a baki
Na sa miki a baki
Alawa da alkaki
Mushana a bakin kogi
Ga ruwan sama ya sakko
Rayuwa duka tai karko
Tausayi a so tun farko
Shine tushen soyayya
Kaini Zaria
Babu fariya
Sannu kin jiya
Kece tushen soyayya
Ki sa mini a baki
Na sa miki a baki
Alawa da alkaki
Mushana a bakin kogi
Ki sa mini a baki
Na sa maki a baki
Alawa da alkaki
Mushana a bakin kogi
Rayuwa dukka tai karko
Sai sadaki zan aiko
Sai a zo ai mana baiko
Tabbas bansan ai kunya
Kai ni korama
Koko fadama
Zanyi azzama
Banson juya miki baya
Ki sa mini a baki
Na sa maki a baki
Alawa da alkaki
Mushana a bakin kogi
Ki sa mini a baki
Na sa maki a baki
Alawa da alkaki
Mushana a bakin kogi
Zuciya ta tai nisa
Ba batun wai in kasa
Sahiba ina sonki kusa
Sonki ni nake ba karya
Nayi albishir
Nayi alkawar
Tunda alfijir
Kece na baiwa soyayya
Ki sa mini a baki
Na sa miki a baki
Alawa da alkaki
Mushana a bakin kogi
Ki sa mini a baki
Na sa miki a baki
Alawa da alkaki
Mushana a bakin kogi
Ki sa mini a baki
Na sa miki a baki
Alawa da alkaki
Mushana a bakin kogi



Writer(s): Ali Namanjo, Emmanuel Reuben


Namenj - Na Matsu EP
Album Na Matsu EP
date of release
23-11-2022




Attention! Feel free to leave feedback.