Namenj - Rabonki ne Lyrics

Lyrics Rabonki ne - Namenj



Ali Namenj
Aure
Sunyi-sunyi su raba Allah baiyi ba
Auren da Allah ya hada ba mai rabawa
Rabon ka baya wuce ka ko yana bakin kura
Allah shine ya hada ba wanni ba
Soyyyah ce
Lobayya ce
Fahimta ce
Ke sa a zauna lafiya
So da kauna
Ku so juna
Hirar kauna zai sa kudinga son juna
Amarya rabon ki ne
Kin zama matar mai san ki
Ango rabon ka ne
Ka zama mijin mai san ka
Amarya rabon ki ne
Kin zama matar mai san ki
Ango rabon ka ne
Ka zama mijin mai san ka
Mamar amarya wai ina kike ne?
Gatanan-gatanan Allah sa albarka
Mamar ango wai ina kike ne?
Gatanan-gatanan Allah sa albarka
Mun gane wance da wance basa so
Tunda Allah ya na so, kar su so
Ba wanda zai iya kwance kullin so
Wanda Allah ya hada, wallahi babu shi
Lokaci yayi mun zo auren soyayya
Sharai hawayen ki amarya ki murna
Rike mijin naki, soyayya ki nuna
Ka rike matar ka, kullawa ka bata
Amarya rabon ki ne
Kin zama matar mai san ki
Ango rabon ka ne
Ka zama mijin mai san ka
Amarya rabon ki ne
Kin zama matar mai san ki
Ango rabon ka ne
Ka zama mijin mai san ka
Mamar amarya wai ina kike ne?
Gata-nan-gata-nan Allah sa albarka
Mamar ango wai ina kike ne?
Gatanan-gatanan Allah sa albarka
Mamar amarya wai ina kike ne?
Gatanan-gatanan Allah sa albarka
Mamar ango wai ina kike ne?
Gatanan-gatanan Allah sa albarka
Mu taka rawar kauna
Kauna-kauna
Mu taka rawar murna
Murna-murna
Mu taka rawar kauna
Kauna-kauna
Mu taka rawar murna
Murna-murna
That mega producer on the big bang and bass



Writer(s): Ali Namanjo, Emmanuel Reuben


Namenj - Na Matsu EP
Album Na Matsu EP
date of release
23-11-2022




Attention! Feel free to leave feedback.