paroles de chanson So Dadi - Hamisu Breaker
(Su-su)
In
ba,
in
ba,
in
ba,
in
baka
soyayya
ja
da
baya
Ni
na
fadi
ina
dadawa
(Sultan
with
the
beat
baby)
So
yanai
mini
dadi
Zo
ka
kalli
jiki
na
In
ka
kalli
jiki
na
zaka
gane
so
ya
gamai
mini
rana
Ni
nake
zance,
fahimta
ce
so
na
dauka
a
farko
So
jakada
ne
shi
Ina
nufin
gun
maza
har
mata
In
baka
soyayya
ja
da
baya
Don
mukam
wa
shi
muke
biyayya
Duk
mai
yin
so
kar
ya
sanya
karya
Sai
mun
tashi
zamu
jinjina
wa
soyayya
In
baka
soyayya
ja
da
baya
(ni
na
fadi
ina
dadawa)
Don
mukam
wa
shi
muke
biyayya
(ba
don
so
ba
yanzu
babu
kowa)
Duk
mai
yin
so
kar
ya
sanya
karya
(so
yabi
jikin
mu)
Sai
mun
tashi
zamu
jinjina
wa
soyayya
Nayi
aniyar
in
gai
da
sarki
Sarkin
da
ba'a
cin
shi
da
yaki
Sa
mamaki
dole
kanwa
ga
naki
Tun
farko
kai
ne
kuma
gashi
karshe
ma
haka
Ni
in
banda
so
bana
da
komai
Duk
abinda
zai
saka
ni
zan
mai
Nifa
a
kan
shi
zana
iya
komai
Indai
bai
saba
wa
Rabba
na
ba
so
zan
maka
Kamar
wasa
na
gani
Ina
bin
sa
yaje
dani
Ya
dauke
ni
ya
lula
ni
Yau
gashi
yanai
dani
Kan
shi
an
min
lamunin
in
fadi
So
ba
wasa
ba,
hayye
So
ba
wasa
ba,
hayye
So
ba
wasa
ba,
hayye
So
ba
wasa
ne
ba
Duk
wanda
yace
ma
baya
soyayya
Zance
ne
dan
dole
zai
biyayya
Da
zarar
yayi
adashen
wata
shiyya
So
dole
ne
na
fada
Wanda
zaya
karyata
ya
tambayi
na
gaban
sa
Attention! N'hésitez pas à laisser des commentaires.