Namenj - Idanuna текст песни

Текст песни Idanuna - Namenj



Na samu lafiya ai
Namenj (Nayi kwalliya)
Masoyiya ta taka a hankali
Balarabiya ta juwo a hankali (a hankali)
Ina bayanki juwo ki san da ni
Ki san da zama na kauna kiyi dani (a hankali)
Ina jin dadin
Idan na kalli
Kyayyawar fuskarki
Sai na yini cikin farinciki
Sabanin hakan ni
Zan shiga wani yanayi
Da ni ban gane ni
Sai na yini cikin bakinciki
Idanuna
Ke suke san gani a ko yaushe
Idanuna
Ciwo suke idan basu ganki ba
Idanuna
Ke suke san gani a ko yaushe
Idanuna
Ciwo suke idan basu ganki ba
Yanmata adon gari kaunarki ba shakka
Jirgin so tafi dani garin da ba shakka
Kwanciyar hankali na sami albarka
Ai kece my baby kika sa na daina kuka
Ina jin dadin
Idan na kalli
Da kwayawar fuskarki
Sai nayi yini cikin farinciki
Sabanin hakan ni
Zan shiga wani yanayi
Da ni ban gane ni
Sai nayi yini cikin bakinciki e
Idanuna
Ke suke san gani a ko yaushe
Idanuna
Ciwo suke idan basu ganki ba
Idanuna
Ke suke san gani a ko yaushe
Idanuna
Ciwo suke idan basu ganki ba ai
Ayyiriri yiriri na samu lafiya ai
Ayyiriri yiriri dan nayi kwalli dake
Ga hanjinligidi na kauna ni na baki
Dan kin bani guri a fadar zuciyarki
Ina jin dadin
Idan na kalli
Kyayyawar fuskarki
Sai nayi yini cikin farinciki
Sabanin hakan ni
Zan shiga wani yanayi
Da ni ban gane ni
Sai nayi yini cikin bakinciki
Idanuna
Ke suke san gani a ko yaushe
Idanuna
Ciwo suke idan basu ganki ba
Idanuna
Ke suke san gani a ko yaushe
Idanuna
Ciwo suke idan basu ganki ba
Ai ayyiriri yiriri na samu lafiya
Ai ayyiriri yiriri dan nayi kwalli dake
Aiyyiriri yiriri na samu lafia
Ai ayyiriri yiriri dan nayi kwalli dake



Авторы: Ali Namanjo, Don Adah


Namenj - The North Star
Альбом The North Star
дата релиза
10-11-2021




Внимание! Не стесняйтесь оставлять отзывы.