Nura M. Inuwa - Babban Gida текст песни

Текст песни Babban Gida - Nura M. Inuwa




Soyaya jigon da rayuwa hakane kowa yake fadi
Sani cikin daki muyo rawa, nna cigan babban gida
Yau ni na shiga babban gida sanadin so ne shi yaja kin yimin komai a rayuwa kin sani a babban gida
Kowa ya shiga babban gida bagan shi yana ganshi yana takama
Wa da yake kauna da gaskiya shi ya shiga babban gida
Hmmmmmm
Jamin linzami a hankali shi lamarin so sai da juriya
In ha shiga babban gida
Kabi makamai na ki adana filin yaki sai da kariya
In ha shiga babban gida
Mai magana dan kowa yaji mai rada bai zance na gaskiya
In ha shiga babban gida
Iskar bishiya na kadawa hadari sama na ta walkiya hanya ta babu gargada
Kowa ya shiga babban gida ka ganshi yana takama
Wanda yake kauna da gaskiya shi ya shiga babban gida
Wanda yake so har a zuciya bai yi dan ya samu ko taro in ha shiga babban gida
Wata rana zata zo mini fili zana sanya gogoro
In ha shiga babban gida
Maganar ciki tafito waje harshe na shine ya wal waro
In ha shiga babban gida
In wanka in sanyan ton zali in ye hadu in sanyan wal waro
In na shiga babban gida
Kowa ya shiga babban gida bagan shi yan takama wanda yake ka wuna da gasikiya shi ya shiga babban gida
Na shiga so kofa ya rufe yanzun nagani ba dan mafita
In ha shiga babban gida
Wan da ya soka ya dan haji kai magana saida da karkata
In ha shiga babban gida
Mai kalo sanya zuciya kanki mazaci na rikeki keta
In ha shiga babban gida
Karana a guri na zuciya safa a doku kum ma sakata in bara so ya kirita
Kowa ya shiga babban gida bagan shi ya na takawa wan da ya ke kawuna da gasikiya
Shi ya shiga babban gida
Kowa ya shiga babban gida bagan shi ya na takawa wan da ya ke kawuna da gasikiya
Shi ya shiga babban gida
Kai na rike dai so da kahida bani wuri a ye muni a rigaso
In ha shiga babban gida
Barabuwa mai so gani hakan sunna rasa babban gizo
In shiga babban gida
Kai ya feto sarari in gashi ma sai da ya ba chi cikin hazo
In ha shiga babban gida
Alkawari murike da ne da kai kara da mu sai ka mu gozo din ye haka ba ya da fahida
Kowa ya shiga babban gida bagan shi ya takawa wa dan yeki kawuna da gasikiya
Shi ya shiga babban gida
A innnn tutar so cike taki takada wa da ye rike da muka tar cas
In ha shiga babban gida
In sare ta ki fadiwa ga hanu nma ta he chest
In ha shiga babban gida
Ne tantabara na ki ga kaza doli ne chi da he has
In ha shiga babban gida
Soyaya jigon na rayuwa ne ko in yene da na tar sa wana kalima da jirdada
Kowa ya shiga babban gida bagan shi ya takama wan da ya ke kawuna da gasikiya shi ya shiga babban gida
Aaaaah mai shidi na na rayuwa ne ta ganeka da gani kusa
In ha shiga babban gida
Ko kaya ne saiye hakasuwa mai kewo ke tafiya da ha kasa
In shiga babban gida
Wan da yeke rabu ya zaba ce Mara chi sai ya gan yarasa
In ha shiga babban gida
Shi jar yarin samari in za haye ha ye ba kurkasa wane sirrin sai haguda
In ya shiga babban gida bagan shi ya na takama wa da yake kawuna da gasikiya
Soyaya jigon da rayuwa hakane kuwa yake fadi sani cikin daki muyu rawa
In na shiga babban gida
Yau ni na shiga babban gida sanadin so ne shi yaja kin yimin komai a rayuwa kin sani a babban gida
Kowa ya shiga babban gida bagan shi yana ganshi yana takama
Wa da yake kawuna na gasikiya shi ya shiga babban gida



Авторы: Farouk M Inuwa, Isa Gombe, Mubarak Dutse, Rr


Внимание! Не стесняйтесь оставлять отзывы.