Текст песни Soyayya - Nura M. Inuwa
Soyayya
ruwan
zumace
Yara
kusha
kubai
masoyi
Yau
da
gobe
naga
Allah
don
haka
duniya
tabawa
Eeeee
Soyayya
ruwan
zuma
Wasuko
sukace
ruwan
gubace
Wasu
ta
dagasu
amma
ga
wasu
ta
agesu
kwance
Wasu
sunyi
arziki
sanadi
nata
wassu
nata
rance
Wasu
sammako
sukema
wasu
suyo
fitar
maraice
Wasuma
gudu
sukeyi
tunda
shigarta
matsalace
To
akanta
ya
akene
gata
jikin
yaro
da
babba
Soyayya
ruwan
zumace
Yara
kusha
kubai
masoyi
Yau
da
gobe
naga
Allah
don
haka
duniya
tabawa
Ee
wasusun
riketa
sosai
soyayya
ai
ni'imace
Itake
batar
da
laifi
wanda
akaiwa
ya
makance
Wasu
sunyi
nasara
wasuko
agurinsu
kaddarace
Wasu
riba
suka
irga
Wasu
asara
sukayi
zance
Haka
baisa
sukasa
komawa
so
baya
suka
mance
Wanda
zayyi
ban
hanashi
don
gargadi
bazai
jiyaba
Soyayya
ruwan
zumace
Yara
kusha
kubai
masoyi
Yau
da
gobe
naga
Allah
don
haka
duniya
tabawa
Ee
haka
daidai
fadi
tashi
irin
tafiyarmu
ta
kasance
Yanayi
irinna
cutar
soyayya
bata
tunzurace
Ita
keraba
mutum
da
mutane
yaita
san
kadaice
Yaita
zaro
magana
arashinasa
ni
danya
dimauce
Uzuri
zana
yimai
shine
daidai
ko
ahunce
Wanda
dukka
yayyi
nisa
kunga
kira
bazai
jiyaba
Soyayya
ruwan
zumace
Yara
kusha
kubai
masoyi
Yau
da
gobe
naga
Allah
don
haka
duniya
tabawa
1 Mai Sauraro Jingle
2 Yar Amana
3 Soyayya
4 Jira
5 Dama
6 Zeenat
7 Ameera
8 Gaskiya Tafi Kobo
9 Basaja
10 Hauwa'u
11 Kai Amarya
12 Nagane Duniya
13 Babban Gida
14 Surrin Kishiya
15 Kalmar So
16 Ki Hakuri Jingle
Внимание! Не стесняйтесь оставлять отзывы.