Songtexte Al'amarin So - Nura M. Inuwa
Eh
nayi
gamo
da
masoyin
gaskiya
'Dan
'kwarai
yasani
a
zuciya
Yashiga
raina
bazana
cireshi
ba
Eh
yau
nasamu
ganimar
'diyar
kwarai
Tinda
kin
sakani
a
zuciya
Kin
shiga
raina
bazana
cireki
ba
Al'amarin
so
nesa
da
marmari
Zuciya
zabin
ta
da
ta
gano
Sai
ta
zira
koda
ba'a
fargaba
Eh
nayi
dashe
na
shuka
an
ruwa
tsuro
na
mai
kyawu
ya
fito
Ga
limshi
a
gari
iska
tana
kadawa
ina
yin
anbato
'Karshe
gudun
zuciya
baya
tsayawa
nazarce
na
ganni
a
Sokoto
Bayanan
so
kiyi
sai
su
sanyaya
raina
ya
daina
'karaurawa
Al'amarin
so
nesa
da
marmari
Zuciya
zabin
ta
da
ta
gano
Sai
ta
zira
koda
ba'a
fargaba
Mai
sanka
shi
zaisaka
a
zuciya
akan
so
yadinga
'dawainiya
Harma
idan
akasi
tsakiya
yazo
baya
fushi
saidai
yai
dariya
Kyan
yaba
kyauta
tukuici
ne
in
ba
abinyi
abita
da
godiya
Furanni
na
'kauna
sun
fito
a
lambu
kaine
mai
ban
ruwa
Al'amarin
so
nesa
da
marmari
Zuciya
zabin
ta
da
ta
gano
Sai
ta
zira
koda
ba'a
fargaba
Oh
ki
rike
al-'kawarinki
in
kika
raba
'kauna
so
zaiyi
armashi
Da
kinga
na
daga
murya
sai
ki
saita
harshenki
dole
nabar
fushi
Duk
wanda
yaci
amanar
so
wajen
hukunci
ai
masa
da
garwashi
Yin
haka
zaya
rarrage
matsalar
masoya
su
daina
jigatuwa
Al'amarin
so
nesa
da
marmari
Zuciya
zabin
ta
da
ta
gano
Sai
ta
zira
koda
ba'a
fargaba
Al'amarin
so
nesa
da
marmari
Zuciya
zabin
ta
da
ta
gano
Sai
ta
zira
koda
ba'a
fargaba
Ina
abin
dace
a
gurin
gudun
gidan
gara
in
an
sauka
gidan
zago
Sai
jarumi
yayiwa
so
kuka
na
gaske
ya
fidda
sahun
rago
Al'ajabi
na
wuya
nayi
kiranka
to
sai
naga
ka
bugo
Na
kada
kai
nace
waishin
taya
akai
hakan
keyin
faruwa
Al'amarin
so
nesa
da
marmari
Zuciya
zabin
ta
da
ta
gano
Sai
ta
zira
koda
ba'a
fargaba
Eh
miye
abin
mamaki
tinda
dai
zukatanmu
sun
mana
hanzari
Ko
a
ina
kike
to
da
zaki
waiwaya
zakiga
to
ina
wannan
wuri
Da
zuciya
ta
da
takinsuna
a
tare
so
ya
saka
masu
sasari
Ko
magana
inzakiyi
naiysi
fitowa
layi
'daya
mai
hawa
Al'amarin
so
nesa
da
marmari
Zuciya
zabin
ta
da
ta
gano
Sai
ta
zira
koda
ba'a
fargaba
Alfarma
'daya
zakai
in
naimaka
laifi
karkai
mani
hargitsi
Zamuyi
zaben
hidda
gwanana
mije
dan
zuba
mata
'yan
hatsi
Rana
bazan
manta
dakai
ba
duka
wuya
kokuma
tsannani
Dani
dakai
wakilai
ne
gun
masoya
sunan
mu
na
rayuwa
Al'amarin
so
nesa
da
marmari
Zuciya
zabin
ta
da
ta
gano
Sai
ta
zira
koda
ba'a
fargaba
Eh
nayi
gamo
da
masoyin
gaskiya
'Dan
'kwarai
yasani
a
zuciya
Yashiga
raina
bazana
cireshi
ba
Eh
yau
nasamu
ganimar
'diyar
kwarai
Tinda
kin
sakani
a
zuciya
Kin
shiga
raina
bazana
cireki
ba
Al'amarin
so
nesa
da
marmari
Zuciya
zabin
ta
da
ta
gano
Sai
ta
zira
koda
ba'a
fargaba
1 ya zanyi
2 Intro
3 yan kudu
4 Lamari Na Duniya
5 tsintuwar mage
6 Al'amarin So
7 Bayan Rai
8 Alkuki
9 Gudan Jini
Attention! Feel free to leave feedback.