Songtexte Intro - Nura M. Inuwa
                                                Eh, 
                                                yau 
                                                ku 
                                                fito 
                                                da 
                                                labari 
                                                nazo
 
                                    
                                
                                                Idanuwa 
                                                yana 
                                                ta 
                                                ganin 
                                                hazo
 
                                    
                                
                                                Nai 
                                                godiya 
                                                ga 
                                                duka 
                                                yan 
                                                gongozo
 
                                    
                                
                                                Domin 
                                                ban 
                                                raina 
                                                kallarsa 
                                                ba
 
                                    
                                
                                                Dukanin 
                                                yabo 
                                                da 
                                                godiya 
                                                su 
                                                tabbata 
                                                ga 
                                                ubangijin 
                                                hallita
 
                                    
                                
                                                Wanda 
                                                yayai 
                                                dare 
                                                yayai 
                                                rana
 
                                    
                                
                                                Yayai 
                                                halitar 
                                                yan 
                                                adam 
                                                maza 
                                                da 
                                                mata
 
                                    
                                
                                                Ya 
                                                dasa 
                                                mana 
                                                so 
                                                da 
                                                kauna 
                                                    a 
                                                cikin 
                                                zukatan 
                                                mu
 
                                    
                                
                                                Wanna 
                                                yasa 
                                                bani 
                                                da 
                                                abin 
                                                tinkaho
 
                                    
                                
                                                Sai 
                                                masoyana
 
                                    
                                
                                                Kullum 
                                                burina, 
                                                in 
                                                nishadantar 
                                                daku
 
                                    
                                
                                                In 
                                                faran 
                                                ta 
                                                muku
 
                                    
                                
                                                Da 
                                                irin 
                                                wakokina 
                                                kamar 
                                                yadda 
                                                kuka 
                                                saba 
                                                ji
 
                                    
                                
                                                Yadda 
                                                nake 
                                                sonki
 
                                    
                                
                                                Kika 
                                                bar 
                                                ni, 
                                                ina 
                                                zan 
                                                sa 
                                                kaina?
 
                                    
                                
                                                Na 
                                                bayyyana 
                                                miki 
                                                sirrin 
                                                safe 
                                                da 
                                                rana
 
                                    
                                
                                                Duk 
                                                    a 
                                                cikin 
                                                sabon 
                                                album 
                                                dina, 
                                                mai 
                                                zuwa
 
                                    
                                
                                                Na 
                                                baki 
                                                amana 
                                                ta
 
                                    
                                
                                                Ina 
                                                tafe 
                                                baya 
                                                nake 
                                                hange 
                                                (a 
                                                dare)
 
                                    
                                
                                                Da 
                                                akwai 
                                                matsala 
                                                babba
 
                                    
                                
                                                Gun 
                                                mai 
                                                tafiya 
                                                da 
                                                rashin 
                                                waige 
                                                (a 
                                                dare)
 
                                    
                                
                                                Sunan 
                                                album 
                                                din, 
                                                "Afra"
 
                                    
                                
                                                Lokacine 
                                                ya 
                                                hada 
                                                shi 
                                                zaya 
                                                raba
 
                                    
                                
                                                Yan 
                                                makaranta 
                                                dadi
 
                                    
                                
                                                Sauran 
                                                dalibai 
                                                yau 
                                                dai 
                                                ga 
                                                Afra 
                                                tanai 
                                                muku 
                                                bankwana
 
                                    
                                
                                                Kanki 
                                                ina 
                                                shauki
 
                                    
                                
                                                Kana 
                                                ina 
                                                fatan 
                                                alkairi
 
                                    
                                
                                                In 
                                                kika 
                                                rabe 
                                                ni, 
                                                na 
                                                dace 
                                                dan 
                                                bayka 
                                                sharri
 
                                    
                                
                                                Alfaharina 
                                                ne 
                                                wacce 
                                                nake 
                                                so 
                                                bata 
                                                buri
 
                                    
                                
                                                So 
                                                ya 
                                                taba 
                                                ka?
 
                                    
                                
                                                Kasan 
                                                zafin 
                                                sa?
 
                                    
                                
                                                Ko 
                                                dadin 
                                                sa 
                                                kasani?
 
                                    
                                
                                                    A 
                                                gaskiya 
                                                nasha 
                                                wahala 
                                                ta 
                                                so
 
                                    
                                
                                                Sirri 
                                                na 
                                                zuciya 
                                                zan 
                                                falaso
 
                                    
                                
                                                Na 
                                                samu 
                                                rangwame 
                                                na 
                                                rabe 
                                                ka 
                                                so
 
                                    
                                
                                                Kauna 
                                                bazan 
                                                daina 
                                                ta 
                                                ba
 
                                    
                                
                                                Ku 
                                                nemi 
                                                album 
                                                din 
                                                Afra
 
                                    
                                
                                                Zaku 
                                                ji 
                                                abin 
                                                tausayi 
                                                dana 
                                                mamaki 
                                                acikin 
                                                sa
 
                                    
                                
                                                Ku 
                                                jira 
                                                zuwan 
                                                sa
 
                                    
                                
                                                Zai 
                                                zo 
                                                muku 
                                                inshallahu
 
                                    
                                
                            1 ya zanyi
2 Intro
3 yan kudu
4 Lamari Na Duniya
5 tsintuwar mage
6 Al'amarin So
7 Bayan Rai
8 Alkuki
9 Gudan Jini
Attention! Feel free to leave feedback.