Namenj - Baby Nagode Lyrics

Lyrics Baby Nagode - Namenj



Ni dai ni dai o
Ke dai ke dai o
Zan dinga baiwa kauna
Lallai ba shakka
Kauna ba shakka
Ni ke zan dinga baiwa kauna
A halin yanxu kece saukina
Kina rage mini zafi baby na
Dan kece mai charger batir Na
Da kalamanki masu ratsa zuciya
Baby nagode
Da kulawar da kike bani
Baby nagode
Baby nagode
Da kulawar da kike bani
Baby nagode
Baby nagode
De de de de de
Baby nagode
De de de de
Baby nagode
Wayyo Allah na
Wai ina batula
Sanyi nake ji
Zo ki lullube ni
Ki lullube ni
Da bargo na kauna
Kin sabamin da hakan baby na gani
A halin yanxu kece saukina
Kina rage mini zafi baby Na
Dan kece mai charger batir Na
Da kalamanki masu ratsa zuciya
Baby nagode
Da kulawar da kike bani
Baby nagode
Baby nagode
Da kulawar da kike bani
Baby nagode
Baby nagode
De de de de de
Baby nagode
De de de de
Baby nagode
Baby nagode
Baby nagode
Baby nagode
De de de de de
Baby nagode
De de de de
Baby nagode



Writer(s): Ali Namanjo, Bamgbala Adeniyi


Namenj - The North Star
Album The North Star
date of release
10-11-2021




Attention! Feel free to leave feedback.