Namenj - Wata Lyrics

Lyrics Wata - Namenj



Amada
Ki bude zuciyar ki
Indararo na kaunarki
Na saba da sanki
'Yan mata
Talatuwa ga naki
Wanda bai san ya barki
Ba wacce ta fiki
Cikin mata
Ni dai nafi son na aureki
Da na auri wata
Ni dai nafison na sameki
Da na samu wata
Ni dai nafison na aureki
Da na Auri wata
Ni dai nafison na sameki
Da na samu wata
Ni kece azurfa ta
Gwalagwalai na
Har da komai na
Ba shakka
Ni kece azurfa ta
Gwalagwalai na
Har da komai na
Ba shakka
Gwalagwalai na
Har da komai na
Ba shakka
Zinariya ce Talatuwa
Ba ta da rigima ko guda
Kaunarki dole tayi tsada
Zan baki tsaro ko da sanda
Kin zama cikar buri na rayuwa
Nayi dacen masoyiya
Burin Ummi nayi aure
Na Samo mata surika ta kwarai
Ni dai nafison na aureki
Da na auri wata
Ni dai nafison na sameki
Da na samu wata
Ni dai nafi son na Aureki
Da na samu wata
Da na auri wata
Ni kece azurfa ta
Gwalagwalai na
Har da komai na
Ba shakka
Ni kece azurfa ta
Gwalagwalai na
Komai na
Ba shakka
Wayyo
Ba shakka



Writer(s): Ali Namanjo, Don Adah


Namenj - The North Star
Album The North Star
date of release
10-11-2021




Attention! Feel free to leave feedback.