Namenj - Dabanne Lyrics

Lyrics Dabanne - Namenj



Zinariya
Zinariya
Zinariya (tune into the king of sounds and blues)
Zinariya (Namenj)
Zinariya
Zinariya
Masoyiya ya kike?
Burin samun ki nake
Wallahi dagaske nake ba karya ba
Hadizatu ya kike? Kaunar ki ni nake, alkawari zana rike
Ba wasa ba
Ba dukka aka taru aka zama daya ba
Yan yatsun ki, ki duba ba daya ba
Saurari batu na kece ta daya
Kigane manufata babu karya
Wallahi, ni-ni hali na daban ne
Soyayya ta daban ne a cikin maza
Wallahi, ni-ni hali na daban ne
Soyayya ta daban ne a cikin maza
Bazan maki halin da naga bama ba
Bazan maki halin da naga bama ba
Bazan maki halin da naga bama ba
Bazan maki halin da naga bama ba
Ki gwada ni dan ki gane
Cewa ko ni naki ne
Ni ba irinsu bane
Ni mai tausayi ne
Ni mai so da gaskiya ne
Mai rike amana ne
Mai saki dariya ne
Fata na ni ki gane
Ba dukka aka taru aka zama daya ba
Yan yatsun ki, ki duba ba daya ba
Saurari batu na kece ta daya
Kigane manufata babu karya
Wallahi, ni-ni hali na daban ne
Soyayya ta daban ne a cikin maza
Wallahi, ni-ni hali na dabanne
Soyayya ta daban ne a cikin maza
Bazan maki halin da naga bama ba
Bazan maki halin da naga bama ba
Bazan maki halin da naga bama ba
Bazan maki halin da naga bama ba
Bazan maki halin da naga bama bah
(Tune into the king of sounds and blues)



Writer(s): Temitayo Olasunkanmi Kareem, Jubril Ali


Namenj - Dabanne
Album Dabanne
date of release
16-07-2021




Attention! Feel free to leave feedback.