Lyrics Mai Mage - Nura M. Inuwa
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Tafiyar 
                                                tayi 
                                                baza'a 
                                                kada 
                                                dakai 
                                                ba 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Bishiyar 
                                                dogon 
                                                yaro 
                                                tayi 
                                                timber 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Mai 
                                                rayaman 
                                                gidan 
                                                mu 
                                                ware 
                                                tsaba 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Gun 
                                                nagarta 
                                                ba"a 
                                                san 
                                                kamar 
                                                yakai 
                                                ba 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Mun 
                                                amince 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Kayi 
                                                zarce 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Ka 
                                                'ki 
                                                sabo 
                                                guda 
                                                bare 
                                                    a 
                                                da 
                                                yaji 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Damusa 
                                                zafina 
                                                kadai 
                                                    a 
                                                daji 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Baka 
                                                tsoro 
                                                bare 
                                                    a 
                                                saka 
                                                kundi 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Kai 
                                                'kafa 
                                                ne 
                                                ka 
                                                saba 
                                                taka 
                                                birji 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Munyi 
                                                adabo 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Da 
                                                masu 
                                                zanbo 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Kazamo 
                                                saiwa 
                                                assali 
                                                na 
                                                reshe 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Ginshiki 
                                                ne 
                                                kai 
                                                na 
                                                fada 
                                                da 
                                                harshe 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Banda 
                                                ungulu 
                                                me 
                                                za 
                                                ayo 
                                                da 
                                                reshe 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Ko 
                                                ginin 
                                                'karya 
                                                dole 
                                                ne 
                                                ya 
                                                rushe 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Innuwa 
                                                ne 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Gun 
                                                mutane 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Ita 
                                                'kaya 
                                                kowa 
                                                hauta 
                                                zaiyi 
                                                sartse 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Mai 
                                                nema 
                                                mai 
                                                gyada 
                                                yaje 
                                                ya 
                                                matse 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Na 
                                                bisan 
                                                hanyar 
                                                zaki 
                                                sai 
                                                ya 
                                                ratse 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Alfijir 
                                                ya 
                                                keto 
                                                gari 
                                                ya 
                                                haske 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Kunji 
                                                'kwaro 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Mai 
                                                fasa 
                                                taro 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Shikaba 
                                                jama'a 
                                                jari 
                                                suyi 
                                                sana'a 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Kuma 
                                                yai 
                                                fatan 
                                                Allah 
                                                bada 
                                                sa'a 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Ku 
                                                matasa 
                                                kuzo 
                                                mu 
                                                nuna 
                                                'da'a 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Honourable 
                                                mai 
                                                mage 
                                                yana 
                                                da 
                                                fara'a 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Mai 
                                                hasashe 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Babu 
                                                kushe 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Naka 
                                                kamar 
                                                katapila 
                                                fage 
                                                na 
                                                aiki 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Shinga 
                                                manya 
                                                gona 
                                                    a 
                                                sanya 
                                                taki 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Mai 
                                                yawan 
                                                kuka 
                                                shi 
                                                yakeda 
                                                raki 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Ga 
                                                chairman 
                                                da 
                                                baya 
                                                tauye 
                                                hakki 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Yayi 
                                                rumfa 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Ta 
                                                kore 
                                                jarfa 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Ni 
                                                farar 
                                                aniyana 
                                                na 
                                                kirata 
                                                laya 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Wanda 
                                                ke 
                                                farko 
                                                ya 
                                                wuce 
                                                na 
                                                'kurya 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Mai 
                                                fada 
                                                aji 
                                                shi 
                                                zaya 
                                                'daga 
                                                murya 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Bani 
                                                in 
                                                baka 
                                                yazamo 
                                                musanya 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Nai 
                                                kwatance 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Ya 
                                                kasance 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Nesa 
                                                tazo 
                                                kusa 
                                                al'ummar 
                                                garinmu 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Kunga 
                                                dama 
                                                bamuso 
                                                tabarmu 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Shawara 
                                                ta 
                                                kar 
                                                mu 
                                                yada 
                                                namu 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Wanda 
                                                ke 
                                                nema 
                                                zayaso 
                                                ya 
                                                samu 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                'kuri'a 
                                                ta 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Zan 
                                                saka 
                                                ta 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Jam'iya 
                                                mai 
                                                mage 
                                                da 
                                                basu 
                                                sata 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Shikwa 
                                                'bera 
                                                baya 
                                                gudun 
                                                'karanta 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Innda 
                                                duk 
                                                ka 
                                                tsaya 
                                                gaskiya 
                                                ka 
                                                furta 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Yara 
                                                manya 
                                                kuzo 
                                                mu 
                                                'dauki 
                                                tuta 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Nai 
                                                kiranmu 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Mu 
                                                hada 
                                                kanmu 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Lokaci 
                                                yayi 
                                                kar 
                                                muje 
                                                mu 
                                                zauna 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                'kurri'arka 
                                                ka 
                                                dangwala 
                                                ka 
                                                nuna 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Na 
                                                fada 
                                                nidai 
                                                mage 
                                                ne 
                                                gwanina 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Dankwa 
                                                nasanshi 
                                                ya'darar 
                                                da 
                                                saura 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Shi 
                                                kuke 
                                                so 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Yafi 
                                                kwanso 
                                                (mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Shi 
                                                hali 
                                                abokin 
                                                tafiya 
                                                ne 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Kama 
                                                da 
                                                wane 
                                                bata 
                                                baka 
                                                wane 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Mai 
                                                'kwa-'kwalwa 
                                                yake 
                                                gani 
                                                    y 
                                                gane 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Damu 
                                                dakai 
                                                honourable 
                                                muna 
                                                    a 
                                                jone 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Mu 
                                                gudu 
                                                tare 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                                                Mu 
                                                tsira 
                                                tare 
                                                (Mai 
                                                mage)
 
                                    
                                
                            1 ajalin ka
2 Al'amarin So
3 Amarya Ki Hada Kayanki
4 Amarya
5 Ankon biki
6 auren masoya aminu da khadija
7 auren masoya
8 bakin alkalami
9 bikin ga namu ne
10 da kalaman so
11 Dan Almajiri
12 Darajar ya mace
13 Dawo Dawo
14 Gudan Jini
15 gudun wuce sa'a
16 Haj Hadiza
17 Halayen Zuciya
18 Hauren Mayu
19 Ihsan
20 Iyalina
21 kadara
22 Kai Da Kai
23 Kamu
24 karshen zance
25 karuwar dare
26 macijiya
27 Mai Mage
28 maigidana
29 makauniyar hanya
30 Mata
31 Matan Gida
32 mu gaida ango
33 rai dai
34 rigar aro
35 sangaya
36 sayyada
37 so da kyauna
38 tsananin rabo
39 tsintuwar mage
40 ummi takwara
41 walijam
42 wuri ga waina
43 ya zanyi
44 yan kudu
45 yar agadaz
46 yar fulani
47 zabba'u
48 zarar bunu
49 Zurfin Ciki
Attention! Feel free to leave feedback.