Lyrics sangaya - Nura M. Inuwa
                                                Dawo 
                                                dawo
 
                                    
                                
                                                Kaine 
                                                madubin 
                                                dubawa 
                                                kai 
                                                nake 
                                                ta 
                                                duba
 
                                    
                                
                                                Masoyi 
                                                na 
                                                ka 
                                                dawo
 
                                    
                                
                                                A'a 
                                                bazan 
                                                iya 
                                                dake 
                                                ba
 
                                    
                                
                                                Tuba 
                                                yau 
                                                nakeyi 
                                                laifina 
                                                bazana 
                                                sake 
                                                yi 
                                                ba
 
                                    
                                
                                                Nidai 
                                                bazana 
                                                zo 
                                                ba
 
                                    
                                
                                                Kai 
                                                hakuri 
                                                ka 
                                                tausayawa 
                                                raina
 
                                    
                                
                                                Lokuta 
                                                da 
                                                dama 
                                                na 
                                                duba 
                                                ciki 
                                                babu 
                                                naki 
                                                ki 
                                                hakuri
 
                                    
                                
                                                Um 
                                                nayi 
                                                maka 
                                                laifi
 
                                    
                                
                                                Gashi 
                                                na 
                                                gane 
                                                kuskure 
                                                na
 
                                    
                                
                                                Na 
                                                'dauka 
                                                da 
                                                zafi
 
                                    
                                
                                                Duniya 
                                                ta 
                                                wuce 
                                                sanina
 
                                    
                                
                                                In 
                                                sake 
                                                ta 
                                                yafi, 
                                                kaine 
                                                zaka 
                                                tallafan 
                                                in 
                                                zauna
 
                                    
                                
                                                Eh 
                                                eh 
                                                magiya 
                                                nakeyi, 
                                                karkace 
                                                bakayi 
                                                dani 
                                                ba
 
                                    
                                
                                                Eh 
                                                in 
                                                har 
                                                zaka 
                                                dubani, 
                                                madubi 
                                                bazai 
                                                maka 
                                                'karya 
                                                ba
 
                                    
                                
                                                Nidai 
                                                bazana 
                                                zo 
                                                ba
 
                                    
                                
                                                Kai 
                                                hakuri 
                                                ka 
                                                tausayawa 
                                                raina
 
                                    
                                
                                                Tuba 
                                                yau 
                                                nakeyi 
                                                laifina 
                                                bazana 
                                                sake 
                                                yi 
                                                ba
 
                                    
                                
                                                Idan 
                                                akwai 
                                                dakika, 
                                                ba 
                                                wuya 
                                                saika 
                                                jarraba 
                                                dama
 
                                    
                                
                                                Allah 
                                                ya 
                                                taimake 
                                                ka, 
                                                yau 
                                                da 
                                                gobe
 
                                    
                                
                            1 ajalin ka
2 Al'amarin So
3 Amarya Ki Hada Kayanki
4 Amarya
5 Ankon biki
6 auren masoya aminu da khadija
7 auren masoya
8 bakin alkalami
9 bikin ga namu ne
10 da kalaman so
11 Dan Almajiri
12 Darajar ya mace
13 Dawo Dawo
14 Gudan Jini
15 gudun wuce sa'a
16 Haj Hadiza
17 Halayen Zuciya
18 Hauren Mayu
19 Ihsan
20 Iyalina
21 kadara
22 Kai Da Kai
23 Kamu
24 karshen zance
25 karuwar dare
26 macijiya
27 Mai Mage
28 maigidana
29 makauniyar hanya
30 Mata
31 Matan Gida
32 mu gaida ango
33 rai dai
34 rigar aro
35 sangaya
36 sayyada
37 so da kyauna
38 tsananin rabo
39 tsintuwar mage
40 ummi takwara
41 walijam
42 wuri ga waina
43 ya zanyi
44 yan kudu
45 yar agadaz
46 yar fulani
47 zabba'u
48 zarar bunu
49 Zurfin Ciki
Attention! Feel free to leave feedback.