Nura M. Inuwa - Intro paroles de chanson

paroles de chanson Intro - Nura M. Inuwa




Eh, yau ku fito da labari nazo
Idanuwa yana ta ganin hazo
Nai godiya ga duka yan gongozo
Domin ban raina kallarsa ba
Dukanin yabo da godiya su tabbata ga ubangijin hallita
Wanda yayai dare yayai rana
Yayai halitar yan adam maza da mata
Ya dasa mana so da kauna a cikin zukatan mu
Wanna yasa bani da abin tinkaho
Sai masoyana
Kullum burina, in nishadantar daku
In faran ta muku
Da irin wakokina kamar yadda kuka saba ji
Yadda nake sonki
Kika bar ni, ina zan sa kaina?
Na bayyyana miki sirrin safe da rana
Duk a cikin sabon album dina, mai zuwa
Na baki amana ta
Ina tafe baya nake hange (a dare)
Da akwai matsala babba
Gun mai tafiya da rashin waige (a dare)
Sunan album din, "Afra"
Lokacine ya hada shi zaya raba
Yan makaranta dadi
Sauran dalibai yau dai ga Afra tanai muku bankwana
Kanki ina shauki
Kana ina fatan alkairi
In kika rabe ni, na dace dan bayka sharri
Alfaharina ne wacce nake so bata buri
So ya taba ka?
Kasan zafin sa?
Ko dadin sa kasani?
A gaskiya nasha wahala ta so
Sirri na zuciya zan falaso
Na samu rangwame na rabe ka so
Kauna bazan daina ta ba
Ku nemi album din Afra
Zaku ji abin tausayi dana mamaki acikin sa
Ku jira zuwan sa
Zai zo muku inshallahu



Writer(s): David Eric Grohl


Attention! N'hésitez pas à laisser des commentaires.