Текст песни Kalmar So - Hamisu Breaker
Beat
amjad
records
Kalmar
tana
nufin
abinda
zuciya
ta
so
Amma
a
nawa
bangaran
rai
ne
da
rayuwa
Sone
lagwan
mutane
biyu
inda
shakuwa
Mai
kama
dan
adam
da
aljan
da
beguwa
Domin
mu
gane
so
sai
mun
kara
nutsuwa
Dan
dole
dole
so
shi
ke
kaimu
kokuwa
Ena
da
tambaya
menene
farin
ciki
Mene
bakin
ciki
ni
so
zana
sa
ciki
Shi
so
baya
duba
girma
Duk
tsanani
ya
saka
fama
Ba
talakan
garin
mu
ba
basarake
bare
hukuma
Kai
shi
so
daban
yake
Ba
labe
ko
ko
a
fake
So
bai
san
gari
ba
zai
kaika
ena
zama
yake
Kalamansa
da
yawa
Kullum
suyi
ta
karuwa
Sun
kai
koli
koli
har
sun
samin
kishirwa
Eh
kai
so
dakai
nake
Ena
kake
ena
tambaya
gunka
da
munyi
haduwa
Nagano
masoyi
kullum
shi
in
ya
tashi
bacci
Burinsa
dai
masoyiya
karta
kara
kunci
Sai
ya
lalubo
waya
ya
kira
shin
kinci
abinci
Ba
damu
kansa
ya
ciba
sai
in
gwanarsa
taci
So
sam
baida
tausayi
En
yayi
tabargaza
amsar
sai
ta
bada
nayi
Ba
tsoro
yake
ba
shima
Sannan
bai
gudun
husuma
Zai
iya
tada
yan
adam
Duk
tsaye
dan
yana
da
girma
Kullum
in
ena
tunani
Sai
in
bawa
so
maauni
Amsa
ta
gareshi
kullum
sai
ta
fito
da
rani
Ni
ban
gane
so
ba
Ban
san
ya
yake
ba
Abinda
na
dan
fahimta
kansa
ne
ban
rufe
ba
Kalmar
so
tana
girma
Tanada
da
fadi
Cikin
ta
akwai
nishadi
akwai
nau
i
na
fadama
Nima
dalibi
nake
Sannan
bincike
nake
Kullum
nema
nake
en
hujjojin
da
zan
ruke
Ba
dare
da
rana
Na
tambayawa
kaina
Shin
menene
so
menene
mahadi
na
Amsa
guda
nasan
da
so
sila
ne
Kuma
mahadi
ne
ga
wanda
duk
ya
gane
In
da
lafiya
a
duniya
Ko
ba
lafiya
a
duniya
Duk
girman
zamani
ko
kuma
karni
Nasan
bazaa
rayu
acikinsa
babu
so
Se
dakai
Midgetmix
Внимание! Не стесняйтесь оставлять отзывы.