paroles de chanson Bakin Kogi - Namenj
Namenj
Ohh,
wa
ahh
Big
bass
Ki
sa
mini
a
baki
Na
sa
miki
a
baki
Alawa
da
alkaki
Mushana
a
bakin
kogi
Ki
sa
mini
a
baki
Na
sa
miki
a
baki
Alawa
da
alkaki
Mushana
a
bakin
kogi
Ga
ruwan
sama
ya
sakko
Rayuwa
duka
tai
karko
Tausayi
a
so
tun
farko
Shine
tushen
soyayya
Kaini
Zaria
Babu
fariya
Sannu
kin
jiya
Kece
tushen
soyayya
Ki
sa
mini
a
baki
Na
sa
miki
a
baki
Alawa
da
alkaki
Mushana
a
bakin
kogi
Ki
sa
mini
a
baki
Na
sa
maki
a
baki
Alawa
da
alkaki
Mushana
a
bakin
kogi
Rayuwa
dukka
tai
karko
Sai
sadaki
zan
aiko
Sai
a
zo
ai
mana
baiko
Tabbas
bansan
ai
kunya
Kai
ni
korama
Koko
fadama
Zanyi
azzama
Banson
juya
miki
baya
Ki
sa
mini
a
baki
Na
sa
maki
a
baki
Alawa
da
alkaki
Mushana
a
bakin
kogi
Ki
sa
mini
a
baki
Na
sa
maki
a
baki
Alawa
da
alkaki
Mushana
a
bakin
kogi
Zuciya
ta
tai
nisa
Ba
batun
wai
in
kasa
Sahiba
ina
sonki
kusa
Sonki
ni
nake
ba
karya
Nayi
albishir
Nayi
alkawar
Tunda
alfijir
Kece
na
baiwa
soyayya
Ki
sa
mini
a
baki
Na
sa
miki
a
baki
Alawa
da
alkaki
Mushana
a
bakin
kogi
Ki
sa
mini
a
baki
Na
sa
miki
a
baki
Alawa
da
alkaki
Mushana
a
bakin
kogi
Ki
sa
mini
a
baki
Na
sa
miki
a
baki
Alawa
da
alkaki
Mushana
a
bakin
kogi
![Namenj - Na Matsu EP](https://pic.Lyrhub.com/img/5/t/s/w/7ok1ciwst5.jpg)
Attention! N'hésitez pas à laisser des commentaires.