paroles de chanson Rabonki ne - Namenj
Ali
Namenj
Aure
Sunyi-sunyi
su
raba
Allah
baiyi
ba
Auren
da
Allah
ya
hada
ba
mai
rabawa
Rabon
ka
baya
wuce
ka
ko
yana
bakin
kura
Allah
shine
ya
hada
ba
wanni
ba
Soyyyah
ce
Lobayya
ce
Fahimta
ce
Ke
sa
a
zauna
lafiya
So
da
kauna
Ku
so
juna
Hirar
kauna
zai
sa
kudinga
son
juna
Amarya
rabon
ki
ne
Kin
zama
matar
mai
san
ki
Ango
rabon
ka
ne
Ka
zama
mijin
mai
san
ka
Amarya
rabon
ki
ne
Kin
zama
matar
mai
san
ki
Ango
rabon
ka
ne
Ka
zama
mijin
mai
san
ka
Mamar
amarya
wai
ina
kike
ne?
Gatanan-gatanan
Allah
sa
albarka
Mamar
ango
wai
ina
kike
ne?
Gatanan-gatanan
Allah
sa
albarka
Mun
gane
wance
da
wance
basa
so
Tunda
Allah
ya
na
so,
kar
su
so
Ba
wanda
zai
iya
kwance
kullin
so
Wanda
Allah
ya
hada,
wallahi
babu
shi
Lokaci
yayi
mun
zo
auren
soyayya
Sharai
hawayen
ki
amarya
ki
murna
Rike
mijin
naki,
soyayya
ki
nuna
Ka
rike
matar
ka,
kullawa
ka
bata
Amarya
rabon
ki
ne
Kin
zama
matar
mai
san
ki
Ango
rabon
ka
ne
Ka
zama
mijin
mai
san
ka
Amarya
rabon
ki
ne
Kin
zama
matar
mai
san
ki
Ango
rabon
ka
ne
Ka
zama
mijin
mai
san
ka
Mamar
amarya
wai
ina
kike
ne?
Gata-nan-gata-nan
Allah
sa
albarka
Mamar
ango
wai
ina
kike
ne?
Gatanan-gatanan
Allah
sa
albarka
Mamar
amarya
wai
ina
kike
ne?
Gatanan-gatanan
Allah
sa
albarka
Mamar
ango
wai
ina
kike
ne?
Gatanan-gatanan
Allah
sa
albarka
Mu
taka
rawar
kauna
Kauna-kauna
Mu
taka
rawar
murna
Murna-murna
Mu
taka
rawar
kauna
Kauna-kauna
Mu
taka
rawar
murna
Murna-murna
That
mega
producer
on
the
big
bang
and
bass
Attention! N'hésitez pas à laisser des commentaires.