Namenj - Insha Allah paroles de chanson

paroles de chanson Insha Allah - Namenj



Namenj
Oh, whoa
Bang bass
Ma sha Allah
Tabarakallah
In sha Allah
Zan zama angon ki watarana
Ma sha Allah
Tabarakallah
In sha Allah
Zan zama angon ki watarana
Zo mu zauna, zo mu saba
Harshe da hakori sukan saba
Duk fadin duniya ke na zaba
Ga nawa ga naki sai mu kwaba
Ma sha Allah
Tabarakallah
In sha Allah
Zan zama angon ki watarana
Ma sha Allah
Tabarakallah
In sha Allah
Zan zama angon ki watarana
Kwantar da hankali ki, na riga na zama na ki
Kaunar da babu sirki ni itace nake miki
Idan na zo wajen ki sai naji bansan na barki
Kallo idan nai miki
Sai naji na kara son ki
Ma sha Allah
Tabarakallah
In sha Allah
Zan zama angon ki watarana
Ma sha Allah
Tabarakallah
In sha Allah
Zan zama angon ki watarana
Nayi dariya, na dace
Masoyiya mai kyan zance
In babu ke tillas na bace
Dake nayi karshen zance
Na riga na tantance
Har abada ban mance
Soyayyar ki na nace
Zan rike ki har abada
Ma sha Allah
Tabarakallah
In sha Allah
Zan zama angon ki watarana
Ma sha Allah
Tabarakallah
In sha Allah
Zan zama angon ki watarana
That mega producer on the big bang and bass



Writer(s): Ali Namanjo, Emmanuel Reuben


Namenj - Na Matsu EP
Album Na Matsu EP
date de sortie
23-11-2022




Attention! N'hésitez pas à laisser des commentaires.