Namenj - Naki jinin paroles de chanson

paroles de chanson Naki jinin - Namenj



Namenj
Big bang bass
Naki jinin
Naki jinin
Naki jinin na ganki da wani
Nafison
Nafison
Kullum nagan ki ni da ke
Naki jinin
Naki jinin
Naki jinin na ganki da wani
Nafison
Nafison
Kullum nagan ki ni da ke
In da rai tabbas da rabo
Ke nake so in tarbo
Ga gida zauna sabo
Ki huta ba ma jayyaya
Sannu kinji kam, inji dan adam
Shi yake na'am
Har yayi murnar soyayya
Naki jinin
Naki jinin
Naki jinin na ganki da wani
Nafison
Nafison
Kullum nagan ki ni da ke
Naki jinin
Naki jinin
Naki jinin na ganki da wani
Nafison
Nafison
Kullum nagan ki ni da ke
Ga kallamai sunyi kusa
Gashi ke kin mini nisa
Alkawar kada ki fasa
Kece ruhin soyayya
Nayi sallama zanyi magana
Anyi an gama, kece sirrin soyayya
Naki jinin
Naki jinin
Naki jinin na ganki da wani
Nafison
Nafison
Kullum nagan ki ni da ke
Naki jinin
Naki jinin
Naki jinin na ganki da wani
Nafison
Nafison
Kullum nagan ki ni da ke
Yanzu na zama wani sarki
Son ki shi nake wa dauki
Zo gari na kiyi mulki
Don soyayya da biyayya
Lale marhaban sonki zaki ban
Naki ne daban, karki juya mini baya
Naki jinin
Naki jinin
Naki jinin na ganki da wani
Nafison
Nafison
Kullum nagan ki ni da ke
Naki jinin
Naki jinin
Naki jinin na ganki da wani
Nafison
Nafison
Kullum nagan ki ni da ke
(Kinson ina son ki)
(Kinson ina san, ina san ina san, ina san ki)
(Ina san ki)
(Ina san ki)



Writer(s): Ali Namanjo, Emmanuel Reuben


Namenj - Na Matsu EP
Album Na Matsu EP
date de sortie
23-11-2022




Attention! N'hésitez pas à laisser des commentaires.