Namenj - Fatana paroles de chanson

paroles de chanson Fatana - Namenj



Yayin da zuciya ta ganki Fatima ta
Sai kika wanke dukkanIn Al'amarinta
Zanso ki bani hadin kai a taffiyata
Nazam mijinki keko sai ki zam matata
Allah ne yasa mini kaunarki a zuciya
Ba mai iya cire mini kaunarki a zuciya
Ko da bana iya numfashi a rayuwa
Ba mai iya cire mini kaunarki a zuciya
Fatana na
Rayuwa dake acikin kauna
Fatana na mutu dake
Fatana na
Rayuwa dake acikin kauna
Fatana na mutu dake
Inko hakan ya kasan ce masoyiyata
Zaki zamo sarauniya a zuciyata
Kina fada zauna kawai ki huta
Allah in yabaka ba mai iya Kwata
Allah ne yasa mini kaunarki a zuciya
Ba mai iya cire mini kaunarki a zuciya
Ko da bana iya numfashi a rayuwa
Ba mai iya cire mini kaunarki a zuciya
Fatana na
Rayuwa dake acikin kauna
Fatana na mutu dake
Fatana na
Rayuwa dake acikin kauna na
Fatana na mutu dake
Fatana na
Rayuwa dake acikin kauna
Fatana na mutu dake
Fatana na
Rayuwa dake acikin kauna na
Fatana na mutu dake



Writer(s): Ali Namanjo, John Alade


Namenj - Fatana - Single
Album Fatana - Single
date de sortie
03-12-2020

1 Fatana




Attention! N'hésitez pas à laisser des commentaires.