DJ Ab feat. Feezy - Haske текст песни

Текст песни Haske - DJ Ab , Feezy



The blue light in my room
It gives the atmosphere, yeah
I'm definitely not a balloon
But I'm floating in your air, yeah
Kin ce "In barki" (barki)
Amma in na barki kina nema na
Kin ce "Na yaudare ki" (re ki)
Amma in kika kalle ni
Sai kiga haske!
Haske!
Sai kiga haske!
Haske (yeah, yeah)
Sai kiga
It's like you're mentally abusing me
Wasu sunce ma "You are using me"
But the only one thing confusing me
Ko zan kwapsa, she chooses me
Oh, God, this is too toxic
Ba wai bana sanki bane
I just got sick
I'm sick and tired of this
No predilection, no desire for this
Ta zarge ni (ta zarge ni)
Kullum ina sha yanzu ta damke ni
Red-handed, she demanded break up
But it's not what she wanted
Tears in her eyes when she busted me
Looking very hurt 'cause she trusted me
She doesn't wanna stay, doesn't wanna move on
And I don't wanna stay I just wanna
She been alone in the dark 'til I came with a spark
It is hard to walk away
This kinda suck 'cause I really wanna talk but
I'm more than a block away
An ce "Garin so bai da nisa"
I lie every day that I miss her
It's pretty clear, I pissed her
And It's gonna take a lot of damage to fix her (fix her)
Kin ce "In barki" (barki)
Amma in na barki kina nema na
Kin ce "Na yaudare ki" (re ki)
Amma in kika kalle ni
Sai kiga haske!
Haske!
Sai kiga haske!
Haske
Sai kiga
Yanzu gamu gaban gida muna arguing
Naji kamshin petur, what are you doing?
Sai tace "Babu komai"
Maganan so yakawo ka ko mai?
Wane so kike so da ya wuce wannan?
Maybe bazaki gane ba se in kin ga ban nan
Inda ke da nisa da yanzu ya zama nan nan
Kada ki kunna ashanan nan ki bani man nan
Wait! Relax
I didn't really mean to scare you
There's absolutely nothing special about fire it is only gonna tear you
I mean ours, oh I'm lost, I'm just
I'm making it worse again
I put you in pains, but I'm not playing games
Will you give me your trust again?
Sai ta daga hannun ta na dama
Ta kalla idanu na cikin nadama
Ni dai dan Allah ki bani dama
In nuna miki so wanda ya fi na da ma
Da ma, da ma, da ma
Yanzu ina sonki dagaske (gaske)
Ina cewa so, sai ta fuske (fuske)
Ina kokarin shawo kanta kafin in sani kawai se na ga
Haske!
Haske!
Sai naga haske!
Haske!
Sai naga



Авторы: Abdulhafiz Abdullahi, Haruna Abdullahi


DJ Ab feat. Feezy - Haske
Альбом Haske
дата релиза
28-04-2023

1 Haske



Внимание! Не стесняйтесь оставлять отзывы.