Lil daddos - Aboki Vibes текст песни

Текст песни Aboki Vibes - Lil daddos




The beat maker
Maza ne
Dole ne mu dinga basu tsoro
Wai nai kama da dodo
Abun mamaki sabo
Wai akuya ke karo da rago
Kuna ina muka faro?
Hip hop ta mutu mu muka gado
Sai dai wasu suyi Allak koro
Muci girki mu basu kanzo
Muna ta bura uba
Masu mana hassada ma ni ban san su ba
Wai ina garin hausan da ba a ji ni ba?
Ba yarinyar da zan kalla bata so ni ba
Who the best? Ba sai na fada haka ne
Naje gyaran taku sun zata koh wai na mutu ne
Da ni salihi ne amman yanzu fah na tubule
Ka nuna min yatsa hannun ka haka zan guntule
Aboki with the banger
If I say roll up the ganja
Forget the rest give me the boza
Mun kashe sai dai gawar sa
Abuja down to Ikeja
Gayuna ku bani ginger
Aboki vibes
Na saki vibes
Aboki with the banger
If I say roll up the ganja
Forget the rest give me the boza
Mun kashe sai dai gawar sa
Abuja down to Ikeja
Gayu na ku bani ginger
Aboki vibes
Na saki vibes
Wai suna tunani sune zasu fini
Karya ne zana masu tini
A ma kingkong shi koh kamar Biri
Dan nafi karfin ka sai dai kaje ka kara shiri
Kina so na amman kina mani billing
Babu damuwa tunda nima na iya killing
Kuma na iya sawa a kalli ceiling
Kina mani kuka ni koh ina ta smiling
Jaraba ina baku sai ku raba
Masoya na kadai nake fara bawa tsaraba
Ga sanni kuma gamu da shagala
Allah kar ka barmu hanyar nan da babu fitila
Bana zamu kai koda wasu basu so ba
Ido na a bude ba abunda ban gani ba
Aboki ba gara bane
Wasa fah ba fada bane
Shawara ba ziga bane
Ja baya ba gudu bane
Aboki with the banger
If I say roll up the ganja
Forget the rest give me the boza
Mun kashe sai dai gawar sa
Abuja down to Ikeja
Gayu na ku bani ginger
Aboki vibes
Na saki vibes
Aboki with the banger
If I say roll up the ganja
Forget the rest give me the boza
Mun kashe sai dai gawar sa
Abuja down to Ikeja
Gayu na ku bani ginger
Aboki vibes
Na saki vibes




Lil daddos - Aboki with Thy Vibes
Альбом Aboki with Thy Vibes
дата релиза
04-08-2023




Внимание! Не стесняйтесь оставлять отзывы.