Lil daddos - Karya Suke текст песни

Текст песни Karya Suke - Lil daddos




Manajan kida on the mix
Maza ne
Lil daddos
Manajan kida
Masu fadin wai baza aganmu a Tv ba
Sunan mu ba zai yawo ba
Wai baza'a san mu a Tiktok ba
Masu fadin wai baza aganmu a Tv ba
Sunan mu ba zai yawo ba
Wai baza'a san mu a Tiktok ba
Wai baza mu kai labari ba
Wallahi karya suke
Ko sun biyoni sai na dake
Kudinnan sai na rike
Da ikon Allah nema nike
Allah da girma yake
Sun dauka haukana nake
Wa ya gaya maku Borno gabas take?
Garin maza Arewa daku nake
Dan tashi nake aje fiffike
Rawan kai sai su gadangare
Son Mata sai ni bazazzage
A garina waye babane
No be only singing a rap din ma ni Dodo ne
Daga fara hawan kudan a mic din ma sai da ta kone
Mun canza salon kida ta koma rapping singing
Mu nemi kudi Arewa ai sai wawa ke beefing
Muna hade kai-kai-kai da kai
Makiya muke ma ciki har ma da bai
Zani maku tuni naje Dubai
Allah sa ranan ina ma da rai
Ranan ba bacci
Ga Lil daddos a Dubai kuma ina da rai
Kamar maciji zan fasa kai
Kuma in shiga jerin hausa bakwai
Masu fadin wai baza aganmu a Tv ba
Sunan mu ba zai yawo ba
Wai baza'a san mu a Tiktok ba
Masu fadin wai baza aganmu a Tv ba
Sunan mu ba zai yawo ba
Wai baza'a san mu a Tiktok ba
Wai baza mu kai labari ba
Wallahi karya suke
Ko sun biyoni sai na dake
Kudinnan sai na rike
Da ikon Allah nema nike
Allah da girma yake
Sun dauka haukana nake
Wallahi karya suke
Ko sun biyoni sai na dake
Kudinnan sai na rike
Da ikon Allah nema nike
Allah da girma yake
Sun dauka haukana nake
Manajan kida on the mix




Lil daddos - Aboki with Thy Vibes
Альбом Aboki with Thy Vibes
дата релиза
04-08-2023




Внимание! Не стесняйтесь оставлять отзывы.