Lil daddos - Fasa Kwalba (Broken Bottle) текст песни

Текст песни Fasa Kwalba (Broken Bottle) - Lil daddos




Manajan kida on the mix
Maza ne
Lil daddos
Daga rakiyasai na koma uban tafiya
Su so kamani amma ni sai na canja giya
Ko da zasu taru kaina bana taba karaya
Ba hutu nazo ba balle ace ina gajiya
Maza mai fada da gayya ne
Duk abainda na fadi na sani basira ne
Awaajen mata mata ni ajebutter ne
A wajen rappers ni bala'i ne
Ku bani kwalbannan na fasa
Zan kai kato a kasa
Sai dai yau duka a rasa
Nashigo maza a gusa
Zuciya ta tafarfarsa
Hannuna mai najasa
'Yan kallo ku dan gusa
Yau kai dole zan fasa
Ku bani kwalbannan na fasa
Zan kai kato a kasa
Sai dai yau duka a rasa
Nashigo maza a gusa
Zuciya ta tafarfarsa
Hannuna mai najasa
'Yan kallo ku dan gusa
Yau kai dole zan fasa
Fada kwalba
Fada kwalba
Fasa kwalba (a fasa, a fasa, a fasa)
Fada kwalba
Fada kwalba
Fasa kwalba (a buga, a buga, a buga)
Fada kwalba
Fada kwalba
Fasa kwalba (a fasa, a fasa, a fasa)
Fada kwalba
Fada kwalba
Fasa kwalba (a fasa, a fasa, a fasa)
Ba sulhu ni dasu, ni dasu
Ku zo mu matsa domin fa na matsu
In kai su dawa zaki taci dasu
A wayi gari wataran babu su
Harkan wai basu saba ba
Muna masu gwari-gwari basu gane ba
Toh baku nai zaku bani bawai tababa
Harkan manya ne bike yi bana yara ba
Ta ya maza zan yi waka baku taka ba
Neman kudi na fito yi bawai sata ba
Yi ma iyaye biyayya bana fasawa
Cin ma ribar hakuri sai ana huyawa
Ban mutu ba
Ban gudu ba
Ban rasa abinda zanici ba
Ban mutu ba
Ban gudu ba
Ban rasa abinda zanici ba
Ku bani kwalbannan na fasa
Zan kai kato a kasa
Sai dai yau duka a rasa
Nashigo maza a gusa
Zuciya ta tafarfarsa
Hannuna mai najasa
'Yan kallo ku dan gusa
Yau kai dole zan fasa
Ku bani kwalbannan na fasa
Zan kai kato a kasa
Sai dai yau duka a rasa
Nashigo maza a gusa
Zuciya ta tafarfarsa
Hannuna mai najasa
'Yan kallo ku dan gusa
Yau kai dole zan fasa
Fada kwalba
Fada kwalba
Fasa kwalba (a fasa, a fasa, a fasa)
Fada kwalba
Fada kwalba
Fasa kwalba (a buga, a buga, a buga)
Fasa kwalba
Fasa kwalba
Fad sai kwalba (a fasa, a fasa, a fasa)
Fada kwalba
Fada kwalba
Fasa kwalba (a fasa, a fasa, a fasa)
Manajan kida on the mix




Lil daddos - Aboki with Thy Vibes
Альбом Aboki with Thy Vibes
дата релиза
04-08-2023




Внимание! Не стесняйтесь оставлять отзывы.