Lil daddos - Kubani текст песни

Текст песни Kubani - Lil daddos




Manajan kida on the mixed
Maza ne Lil Daddos
Manaja,, Kida
Kubani tobacco
Arizona Colorado
Tell them am bad oo
Today I go mad oo
Kubani tobacco
Arizona Colorado
Tell them am bad oo
Today I go mad oo
Bad man dai nazo
Zanyi abunda naso
Waka dai na bugo
Sun bude sai na shigo
Na zamu abun kallo
Ta buga ni kaman kwallo
Kibar yin zubar gado
Kizo sai mu hau gado
Any shit a kill is a banger
We disturbing the hood every zanga
In nayi low hada ni da ganger
Sai inji ni kamar wani soja
Tell them inada calamity
Zuba nake like fitality
I no dey miss in finality
Come and see this is reality
Am that kind of yaro Wanda na wuce ka raina
Zaman lafiya kake so sai kazo duka a zauna
Abuncin mutane dari daga ci daya na tauna
Sirrin hip hop ake naima sai kuzo ni zana tona
Kubani tobacco
Arizona Colorado
Tell them am bad oo
Today I go mad oo
Kubani tobacco
Arizona Colorado
Tell them am bad oo
Today I go mad oo
Bad man dai nazo
Zanyi abunda naso
Waka dai na bugo
Sun bude sai na shigo
Na zamu abun kallo
Ta buga ni kaman kwallo
Kibar yin zubar gado
Kizo sai mu hau gado
Bahaushe da wasan shadi
Sun duka sai naki fadi
Sun ganni inata nishadi
Baki na da shegen dadiii
Am feeling my cruise
Gaya masu am in the mood
Am feeling my cruise
Gaya masu am in the mood
Ni nake basu in naga dama harda Kari
Na bar badawa a pieces sai na koma bada sari
Da sune ake ji fa sai muka canza masu tsari
Tunda mummy bata so dole in daina shan sigari (sigari)
Kubani tobacco
Arizona Colorado
Tell them am bad oo
Today I go mad oo
Kubani tobacco
Arizona Colorado
Tell them am bad oo
Today I go mad oo
Bad man dai nazo
Zanyi abunda naso
Waka dai na bugo
Sun bude sai na shigo
Na zamu abun kallo
Ta buga ni kaman kwallo
Kibar yin zubar gado
Kizo sai mu hau gado
Kubaniiii yeeh
Kubani
Kubani
Kubani na mola
Kubani na toka
Bani
Bani
Kubaniii baniii
Bani
Bani yeeh




Lil daddos - Aboki with Thy Vibes
Альбом Aboki with Thy Vibes
дата релиза
04-08-2023




Внимание! Не стесняйтесь оставлять отзывы.