Текст песни Dan Almajiri - Nura M. Inuwa
Kuyi
kiran
'dan
almajiri
Almajiri,
yana
bara,
ga
'dan
almajiri
Umm
na
'dau
'koko
na
zanaje
bara
Ku
tausaya
mani
'dan
almajiri
Kuyi
kiran
'dan
almajiri
Almajiri,
yana
bara,
ga
'dan
almajiri
Na
'dau
'koko
yau
ina
bara,
domin
neman
abinda
zanaci
Nai
ankara,
lallai
komai,
na
duniyar
ga
baida
tabbaci
Kukan
tsun-tsu,
cikin
dawa,
zance
yake
namaku
tsokaci
Mai
gaskiya,
a
magana,
yau
shi
yake
zama
makaryaci
Da
wahala
samun
nagari
Um
Almajiri,
yana
bara,
ga
'dan
almajiri
Mai
shirin
sallah,
yai
alwala,
kafin
tazo
ta
wuce
lokaci
Guna
yunwa,
tayi
yawa,
tasanya
na
fita
a
hayyaci
Na
gigice,
Kuma
na
rame,
banda
kuzari,
kamar
matsoraci
Ni
kunga
bara,
dole
tazaman
min,
tasa
nazam
abin
kwatankwaci
'Kara
kirana
Almajiri
Almajiri,
yana
bara,
ga
'dan
almajiri
Ku
tausaya
mana,
ku
taimaka
mana
Ku
bamu
na
Allah
ku
bamu
na
annabi
bayin
Allah
Kuyi
kiran
'dan
almajiri
Almajiri,
yana
bara,
ga
'dan
almajiri
Da
uwa
da
ubana,
a
duniya,
da
zanbi
nida
wanda
baida
su
Su
sunyi
gabas,
ni
nai
yamma,
yaushe
haduwar
mu
tinda
munka
so
Ko
dabarar,
wacce
nake,
a
sandinsu
ne
ta
assasu
Mu
ke
yawo,
lungu
sako,
kokan
hanya
ka
ganmu
munka
so
Mune
madaukin
attajiri
Almajiri,
yana
bara,
ga
'dan
almajiri
Bayin
Allah,
ku
taimaka,
ku
tausayawa
'dan
almajiri
In
kunsamu,
Kuma
kun
bamu,
mun
tsira
bamu
'kara
yin
jiri
In
kun
hana,
kun
kyare
mu,
to
zamuje
mudinga
gararari
Kaji
'kan
na
'kasa,
wanda
ke
a
sama,
to
shidai
ma
farkon
shi
jinjiri
'Yan
uwana
mui
zikiri
Almajiri,
yana
bara,
ga
'dan
almajiri
Внимание! Не стесняйтесь оставлять отзывы.