Текст песни Ihsan - Nura M. Inuwa
Eh
Allah
sarki
Duniya
abin
cikinta
nake
kalla
Ihsan
taso
taso
miye
yakeyin
damunki
Damuwa
ki
rike
daure
idanuwanki
subar
'kwalla
Komai
baiman
dadi
a
duniyar
da
nake
zaune
Lamaringa
da
na
kalla
abin
yana
'konan
raina
Yau
ni
Ihsan
malam
a
dole
ne
nayo
'kwalla
Yanayi
yai
sauyawa
yau
da
gobe
ta
Allah
Zaman
Duniya
a
kullun
mai
hakuri
shike
yo
dace
Ga
wasu
nan
na
wanawa
da
lafiya
wasu
na
nan
kwance
Yayin
da
wani
ke
darawa
a
lokacin
wani
ke
'kwalla
Eh
tamkar
nima
da
ba
abinda
zan
iyawa
kaina
Yanayina
dubeshi
ba
kafar
yawo
guna
Har
so
nacikin
rai
babu
maiyiman
sai
ummi
na
Rana
zafi
inuwa
'kuna
ni
ayau
wazan
kalla
Eh
Allah
sarki
Duniya
abin
cikinta
nake
kalla
Ihsan
taso
taso
miye
yakeyin
damunki
Yau
ni
Ihsan
malam
a
dole
ne
nayo
'kwalla
Eh
ihsan
ni
ki
saurara
gareki
zanyi
tunatarwa
A
gurin
Allah
sarki
kizamma
maiyin
godewa
Shi
yayo
ki
yayo
kowa
domin
nufin
wa'azantarwa
Ba
banbanci
ne
ba
damu
dake
daya
ne
jimla
Komai
baiman
dadi
a
duniyar
da
nake
zaune
Lamaringa
da
na
kalla
abin
yana
'konan
raina
Yau
ni
Ihsan
malam
a
dole
ne
nayo
'kwalla
Eh
Allah
sarki
Duniya
abin
cikinta
nake
kalla
Ihsan
taso
taso
miye
yakeyin
damunki
Damuwa
ki
rike
daure
idanuwanki
subar
'kwalla
Eh
a
sa'o'ina
nice
daban
kagansu
suna
wasa
Wannan
ya
tabo
wannan
fagen
gudu
wasu
na
gasa
Duk
yadda
naso
na
bisu
ba
yadda
zanyi
na
lumfasa
Dan
kallan
su
bani
sanin
sa'in
da
nake
'kwalla
Umm
baiwar
Allah
gareki
lallai
gaban
ki
Ihsan
ta
safka
A
cikin
jama'a
ki
gane
sudai
irinki
basuda
tamka
Kiran
da
nake
gunki
idanuwanki
subar
kuka
Rayuwarki
ki
saurara
kyayi
gani
ikon
Allah
Eh
Komai
baiman
dadi
a
duniyar
da
nake
zaune
Lamaringa
da
na
kalla
abin
yana
'konan
raina
Damuwa
ki
rike
daure
idanuwanki
subar
'kwalla
Lamarina
kowanne
ga
Rabbana
na
mika
shi
Dan
shine
mai
Komai
shi
zai
nufeni
na
dau
dashi
Da
salatin
manzon
sa
Aminu
mai
dadin
'kamshi
Shi
zana
rike
wata
rana
nima
nazama
abin
kalla
Eh
Allah
sarki
Duniya
abin
cikinta
nake
kalla
Ihsan
taso
taso
miye
yakeyin
damunki
Damuwa
ki
rike
daure
idanuwanki
subar
'kwalla
Eh
Komai
baiman
dadi
a
duniyar
da
nake
zaune
Lamaringa
da
na
kalla
abin
yana
'konan
raina
Yau
ni
Ihsan
malam
a
dole
ne
nayo
'kwalla
Внимание! Не стесняйтесь оставлять отзывы.