Nura M Inuwa - sangaya Songtexte

Songtexte sangaya - Nura M. Inuwa




Dawo dawo
Kaine madubin dubawa kai nake ta duba
Masoyi na ka dawo
A'a bazan iya dake ba
Tuba yau nakeyi laifina bazana sake yi ba
Nidai bazana zo ba
Kai hakuri ka tausayawa raina
Lokuta da dama na duba ciki babu naki ki hakuri
Um nayi maka laifi
Gashi na gane kuskure na
Na 'dauka da zafi
Duniya ta wuce sanina
In sake ta yafi, kaine zaka tallafan in zauna
Eh eh magiya nakeyi, karkace bakayi dani ba
Eh in har zaka dubani, madubi bazai maka 'karya ba
Nidai bazana zo ba
Kai hakuri ka tausayawa raina
Tuba yau nakeyi laifina bazana sake yi ba
Idan akwai dakika, ba wuya saika jarraba dama
Allah ya taimake ka, yau da gobe




Attention! Feel free to leave feedback.