Nura M Inuwa - auren masoya Songtexte

Songtexte auren masoya - Nura M. Inuwa

Eh auren masoya an 'daura mu muna murna
Sannu Aminu ango gurin Khadija kuyo zaman lafiya mai dadi
Auren masoya an 'daura mu muna murna
Sannu Aminu ango gurin Khadija kuyo zaman lafiya mai dadi
Eh Auren masoya an 'daura mu muna murna
Sannu Aminu ango gurin Khadija kuyo zaman lafiya mai dadi
Ni farko nasanya sarki Allah mai juya zamani (mai dadi)
Sarkin da yai Ummi a gareni kuma yayi ni (mai dadi)
A gareni hassada na mutanen wanga zamani (mai dadi)
Ka yarda dai na wake amare gunsu soyayya tai dadi
Auren masoya an 'daura mu muna murna
Sannu Aminu ango gurin Khadija kuyo zaman lafiya mai dadi
Eh aure na soyayya aka 'daura mu muna murna (mai dadi)
Munzo gurinsu amarya da ango dan tayan murna (mai dadi)
Ranar farinciki ce dangi kufito ku 'dan nuna (mai dadi)
Aure na soyayya Aminu Khadija kui takon fadi
Auren masoya an 'daura mu muna murna
Sannu Aminu ango gurin Khadija kuyo zaman lafiya mai dadi
Eh kaine farin wata yau Khadija itace Zara (mai dadi)
Aurenku yacika auren so yau dai an 'daura (mai dadi)
Ga shawara zan baku amarya da ango saurara (mai dadi)
Hakuri da junanku inzakuyi sai zamanku yayo dadi
Auren masoya an 'daura mu muna murna
Sannu Aminu ango gurin Khadija kuyo zaman lafiya mai dadi
Farko Khadija ta kanki zan fara bude kunnenki (mai dadi)
Ki rike Aminu yana 'kaunarki hakkinki zai baki (mai dadi)
A cikin zamanku na aure karda ki zamma mai raki (mai dadi)
Rayuwar ki ta canza Khadija zama dan masoyi dadi
Auren masoya an 'daura mu muna murna
Sannu Aminu ango gurin Khadija kuyo zaman lafiya mai dadi
Eh ango na amarya Aminu ka damke matarka (mai dadi)
Ka rike Khadija amana ce a hannin ka an baka (mai dadi)
Addu'a nike aure Allahu yasanya Albarka (mai dadi)
Abokan ku zansa sunyi murnar aure naso mai dadi
Auren masoya an 'daura mu muna murna
Sannu Aminu ango gurin Khadija kuyo zaman lafiya mai dadi
Auren masoya an 'daura mu muna murna
Sannu Aminu ango gurin Khadija kuyo zaman lafiya mai dadi
Eh farko na sanya Zuwaira Isma'il tana murna (mai dadi)
Murja kaga tana murnar auren nan na 'kauna (mai dadi)
Fati Niger gefe na ganta ta zauna (mai dadi)
'Kawayen amarya sunyi murnar aure naso mai dadi
Auren masoya an 'daura mu muna murna
Sannu Aminu ango gurin Khadija kuyo zaman lafiya mai dadi
Eh Ibrahim Ibrahim nagaida mai kima (mai dadi)
Nasa da Adam nagudu yayi farinciki shima (mai dadi)
Ali jita dakai gaisuwa ni Nura nayima (mai dadi)
In kayi murnar auren Khadija da Aminu so mai dadi
Auren masoya an 'daura mu muna murna
Sannu Aminu ango gurin Khadija kuyo zaman lafiya mai dadi
Maryam katama ni tilas ne in gaisheki (mai dadi)
Maryam nima fa gaisuwa ta bani wareki (mai dadi)
Nasa da Fatima kawu kunji 'diya mai kirki (mai dadi)
Tashaida ango da amarya fatan mu bata mai kaudi
Auren masoya an 'daura mu muna murna
Sannu Aminu ango gurin Khadija kuyo zaman lafiya mai dadi
Eh nasa Nazifi asnanic harda kai baiti (mai dadi)
Mahmud na gudu ga sunanka ina 'daga sauti (mai dadi)
Ni Nura m inuwa angwaye naiwa baiti (mai dadi)
Wato Khadija amarya ango Aminu matukar so mai dadi
Auren masoya an 'daura mu muna murna
Sannu Aminu ango gurin Khadija kuyo zaman lafiya mai dadi
Eh auren masoya an 'daura mu muna murna
Sannu Aminu ango gurin Khadija kuyo zaman lafiya mai dadi
Eh Auren masoya an 'daura mu muna murna
Sannu Aminu ango gurin Khadija kuyo zaman lafiya mai dadi
Auren masoya an 'daura mu muna murna
Sannu Aminu ango gurin Khadija kuyo zaman lafiya mai dadi

Attention! Feel free to leave feedback.