Nura M Inuwa - karuwar dare Songtexte

Songtexte karuwar dare - Nura M. Inuwa




Eh soyayya dani dake babu
Tunda cuta kinsa cikin rai
Soyayya ki 'barar bazaki kwashe ba
Soyayya ni dakai zanyi
Kayi hakuri laifin danaima
So wanda na 'barar zanyi kwashewa
Tabbata ke kikawa kanki
Karuwar gida kin maida kanki
Soyayya kin 'barar bazaki kwashe ba
Eh abinda kinkayiwa zuciyata banyi zato ba, so ne
Yaudara aikin kine ne ban ankare ba, baza na 'kara ba
Yawan tunani da nazari ke nake ta duba, so ne
Yanxu na yanke duk alaka taso dake bazana 'kara ba
Tabbata ke kikawa kanki
Karuwar gida kin maida kanki
Soyayya kin 'barar bazaki kwashe ba
Ka tausaya mani yanzu zan gyara zuciyata, so ne
Inda dai ni bani 'kaunar kabani rata, bazana 'kara ba
Indai aso har 'kaunar ka ni sam babu kamata, so ne
Tausayinka ni ko da yaushe yana a raina bazana mance ba
Tabbata ke kikawa kanki
Karuwar gida kin maida kanki
Soyayya kin 'barar bazaki kwashe ba
Eh duba 'dabi'unki bakiyo sa a na hali ba, so ne
Dakwa kinyi bazaki yo yawon ta zubar ba, bazana 'kara ba
Kinga mutane bazasu kalleki kamila ba, so ne
Keda nakeso ke kika bar hanya babu dadi ni baki kyautan ba
Tabbata ke kikawa kanki
Karuwar gida kin maida kanki
Soyayya kin 'barar bazaki kwashe ba
Tabbata ke kikawa kanki
Karuwar gida kin maida kanki
Soyayya kin 'barar bazaki kwashe ba
Idan ka 'kyaleni kaga yazan da rayuwata, so ne
Na sa ni in babu kai banda wani gata, bazana 'kara ba
Kai hakuri kazo mu zauna ne manufa ta, so ne
Tinda nagane duk 'dabi'un da nayi abaya basu dace ba
Tabbata ke kikawa kanki
Karuwar gida kin mai da kanki
Soyayya kin 'barar ba zaki kwashe ba
Eh ni da ke yanzu dole ne 'kwarya tabi 'kwarya, so ne
Tinda nasan banda tamkar ki cen abaya, bazana 'kara ba
Kin sanya ruwan ido nawa yai kwaranya, so ne
Bar batun so da ni da ke babu yanzu kai na ba zaya 'dauka ba
Tabbata ke kikawa kanki
Karuwar gida kin mai da kanki
Soyayya kin 'barar ba zaki kwashe ba
Na durkusa 'kasa ka sa ni banda madafa, So ne
Koda lumfashi zanyi shaka sai dai da kyal fah, bazana 'kara ba
Jiki da fuska gumi nakeyi saboda zufa, so ne
Babu tantama idan ka 'kyaleni rayuwa baza na 'kara ba
Tabbata ke kikawa kanki
Karuwar gida kin mai da kanki
Soyayya kin 'barar ba zaki kwashe ba
Eh soyayya dani dake babu
Tinda cuta kinsa cikin rai
Soyayya ki 'barar bazaki kwashe ba
Soyayya ni dakai zanyi
Kayi hakuri laifin danaima
So wanda na 'barar zanyi kwashewa
Tabbata ke kikawa kanki
Karuwar gida kin mai da kanki
Soyayya kin 'barar ba zaki kwashe ba




Attention! Feel free to leave feedback.